See What Army Did To This Young Boy Accused Of Stealing Lady's Phone In Adamawa(Pics)

0
Physinews:According to the information shared by Rariya in Hausa,a man named Umar Abdulaziz was allegedly tortured to death by soldiers in Adamawa state after a lady named Fatima accused him of stealing her phone.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the story....
Click here if you have small manhood and you want it big,toothache,Pains,Gonorhea for man,Woman and Other Skin Disease see how you can resolve it by clicking here
'LABARI CKIN HOTUNA

Sojo Ya Kashe Wani Matashi Saboda Zargin Ya Satarwa Budurwarsa Waya

Rahotanni sun nuna cewa wannan saurayi mai suna Abdulaziz Umar soja ne ya azabtar da shi har ya yi sanadiyar rasa ransa a garin Ganye dake jihar Adamawa, doming wai budurwar sojan  mai suna Fatima ta tuhume shi da sace mata wayar salula.

Hakan ne ya sa budurwar ta kira sojan suka kamo shi suka tafi da shi suka yi ta gana masa azaba, bayan sun fahinci cewa ba zai rayu ba sai suka dauko shi suka yar da shi  a kofar gidansu, anan yan uwansa suka daukeshi suka kai asibiti, inda nan rai halinsa'

 READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY 

Post a Comment

0Comments

WE LOVE TO HEAR FROM YOU PLEASE DROP YOUR COMMENT BELOW:

Post a Comment (0)