Secondary School Student Found Murdered In A Pool Of Blood In Yobe State(Graphic Photos Before you Click It's Bloody)

0
Physinews:According to the information shared in Hausa by Rariya,Garba Sani,SS1 student of Fika GSS school,Potiskum was found dead yesterday morning.Security agencies have started investigating the cause of his death.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the incident....
Click here if you have small manhood and you want it big,toothache,Pains,Gonorhea for man,Woman and Other Skin Disease see how you can resolve it by clicking here
'AN SAMU GAWAR DALIBI A MAKARANTAR FIKA GSS POTISKUM

Daga Muhammad Musa Kawuwale

A yau da safe ne aka samu gawar wani dalibin makarantar Fika GSS Potiskum, an yanka shi ya rasu a cikin makarantar.

Bincike sun tabbatar da cewa tsohon dalibin makarantar ne ya kashe shi, yayin da yake kokarin guduwa kuma aka kama shi. Yanzu haka dai yana hannun jami’an tsaro ana yi masa bincike.
READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY
Sunan dalibin Garba Sani, yana SS1, mutuwar tasa ta jijjiga sauran daliban makarantar. Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa (Human Right) sun yi alwashin ba za su bar jinin yaron nan ya zuba a banza ba'

 

Post a Comment

0Comments

WE LOVE TO HEAR FROM YOU PLEASE DROP YOUR COMMENT BELOW:

Post a Comment (0)